المشاركات

عرض المشاركات من سبتمبر, 2018

NEMAN TEMAKON YIWA MARAYU KAYAN MAKARANTA

صورة
Duba zuwa yanayin da marayu suke shiga sakamakon yanayi na rayuwa da yake haifar musu da haka shine wannan organization take shirin yiwa wasu marayu kayan makaranta Wanda kayansu ya lalace kuma iyayensu basu da damar dinka musu sababbi.
Gamasu buqatar bada gudun mawa:
Skye bankACCOUNT NAME: Aljauda organization for peace & community Development- Kura ACCOUNT NUMBER: 1140150384