المشاركات

عرض المشاركات من مايو, ٢٠١٨

Shirin yiwa marayu kayan sallah yayi nisa

صورة
Aqarqashin program din yiwa marayu kayan sallah da qungiyar aljauda organization takeyi yanzu ta bude qofa gaduk me buqatar bada gudunmawa ta yadi ko kudi domin tallafawa marayu da marasashi da kayan sallah