Shirin yiwa marayu kayan sallah yayi nisa

Aqarqashin program din yiwa marayu kayan sallah da qungiyar aljauda organization takeyi yanzu ta bude qofa gaduk me buqatar bada gudunmawa ta yadi ko kudi domin tallafawa marayu da marasashi da kayan sallah

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

هدف تأسيس منظمة الجودة للسلام وتنمية المجتمع، كورا

NEMAN TEMAKON YIWA MARAYU KAYAN MAKARANTA