Manufar kafa ALJAUDA ORGANIZATION FOR PEACE & COMMUNITY DEVELOPMENT, KURA.

Ansamar da wannan organization ne me albarka, domin wayar dakan mutane afsa amfanin zaman lafiya da kuma temakon juna, bugu daqari wannan organization yana aiki wajen Samar da ilimi da kuma taimakawa dalibai wajen Neman Addimission amanyan makarantun Nigeria, sannan yanaiwa daliban primary da Secondry Extra Lesson alokacin hutu da kuma week end, sannan kuma yana temakawa marasa lafiya wajen sayan magani.

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

ZIYARAR GANI DA IDO WACCE DR AUWAL IDRIS KURA YAKAI DAYA DAGA CIKIN STUDY CENTERS DIN ALJAUDA ORGANAZATION

طلب المكافئة والمساعدة لكسوة الأيتام والمساكين في العيد الفطر