ZIYARAR GANI DA IDO WACCE DR AUWAL IDRIS KURA YAKAI DAYA DAGA CIKIN STUDY CENTERS DIN ALJAUDA ORGANAZATION

Ajiyane Babban Director na ALJAUDA ORGANIZATION, yakai ziyar gani da ido ZUWA daya daga cikin Study Centers din ALJAUDA schools wacce ake gabatar da EXTRA LESSON na yan PRIMARY da SECONDARY amakarantar TANAWA PRIMARY SCHOOL KURA RIMI K/AREWA.
Babban Director yakarfafawa daliban gwuiwa kan su dage da karatu, sannan yaja hankalin Malaman makarantar dasu dage wajen bawa wadannan yaran karatu.
#Ajauda/media/Adm/Hau/02

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

زيارة الدكتور أول إلى مكان الدورة التدريبية للطلاب الابتدائية والثانوية

قصة مبكية